Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Karɓa-karɓa: Ban taɓa ƙulla yarjejeniya da Atiku ba —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce bai san daga inda magoya bayan Atiku suka ƙorƙiro labarin da suke yaɗawa ba

Yadda Saraki ya ci amanata a majalisa — Ndume

Ndume ya bayyana yadda faɗar gaskiya ta jawo matsala a Majalisar Dattawa.

Tinubu na ɓoye wa ’yan Najeriya gaskiyar halin da ƙasa ke ciki — Sule Lamido

Tsohon gwamnan ya ce jam’iyyar APC ta zame wa ‘yan Najeriya annoba.

Barau ya buƙaci Ganduje ya ƙwato wa APC ƙarin jihohi

Barau ya ce jam’iyyar na sa ran samu wasu nasarori a ƙarƙashin jagorancin Ganduje.

Kwankwaso da Obasanjo sun yi taro kan siyasar Najeriya

Shugabannin sun yi taron ne don tattauna makomar siyasa da shugabanci a Najeriya.