Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

’Yan jarida na bata sunan gwamnatina – Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya soki lamirin wasu ’yan jarida da ke aiki a jihar bisa yadda suke bata sunan gwamnatinsa, inda ya ce ’yan ja

Sanata Bagudu ya raba buhunhunan shinkafa ga masu azumi

dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Sanata Atiku Bagudu, ya raba kayan azumi ga al’ummar mazabarsa.Da yake raba kayan azumi a madadin

Jonathan ya nada Mista Osita Chidoka Ministan Sufurin Jiragen Sama

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya nada tsohon Shugaban Hukumar Kiyaye Haddura ta kasa (FRSC) Mista Osita Chidoka, a matsayin sabon Ministan Suf

An bar jirgin SAS ya sauka a Maiduguri an hana Gwamna Shettima tashi

A ranar Litinin da ta gabata ce Gwamnatin Tarayya ta bude filin jirgin saman Maiduguri a Jihar Borno, bayan rufe shi a ranar 27 ga Yuni inda hana masu

‘Neman Gwamna bisa dalilin addini ba zai haifar da alheri ga Nasarawa ba’

Yekuwar a samu Gwamna Kirista a Jihar Nasarawa a zaben 2015 da ke tafe ya samu suka daga Babban Sakataren Hukumar Maziyarta Kiristoci na Jihar, Barist