Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Al-Makura ya sa hannu kan kasafin Jihar Nasarawa

Gwamnan Jihar Nasarawa Umaru Tanko Al-Makura ya sanya hannu a kan kasafin kudin jiha na bana wanda ya kai sama da Naira biliyan 114. Shugaban Majalisa

An zabi Barnabar Banted shugaban APC na Jihar Kaduna

Mista Barnabas Bala Banted ne aka zaba a matsayin shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kaduna a zaben shugabannin jam’iyyar da aka yi a ranar Asabar da ta

Ba ni da hannu a rikicin APC a Jihar Kaduna – El-Rufa’i

Tsohon Ministan Birnin Tarayya, Abuja, kuma Mataimakin Babban Sakataren Jam’iyyar APC ta kasa, Malam Nasir El-Rufa’i ya musanta zargin da ake yi masa

Za a yi zaben kananan hukumomin Jihar Katsina ranar 2 ga Agusta

Hukumar Zabe ta Jihar Katsina ta bayyana cewa za a gudanar da zaben kananan hukumomin jihar a ranar 2 ga Agusta mai zuwa, kamar yadda Kwamishinan Huku

An gurfanar da Saminu Turaki a gaban kotu kan almundahanar Naira biliyan hudu

Wata Babbar Kotun Shari’a da ke Dutse a Jihar Jigawa a karkashin Mai shari’a Ubale Ahmed Taura ta karbi karar da gwamnatin jihar ta shigar tana zargin