Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Nyako da Gaidam da wasu sun soki neman kara wa’adin dokar ta-baci

Gwamnan Jihar Adamawa Murtala Nyako da takwaransa na Jihar Yobe Ibrahim Gaidam sun nuna adawa kan bukatar Shugaban kasa Goodluck Jonathan ta neman a k

Rashin adalcin maza: Mata ya dace su shugabanci Najeriya – Daraktan NOA

Daraktan Hukumar Wayar da kan Al’umma ta kasa (NOA), reshen Jihar Gombe, Mista Ado Solomon ya ce rashin adalci na shugabannin kasar nan maza ne ya sa

Jam’iyyar APC ta zabi shugabanninta a jihohin Kebbi da Neja da Jigawa

A cikin wannan makon ne Jam’iyyar APC ta gudanar da zabubukan shugabanninta a jihohi da dama na kasar nan.Wakilinmu na Jihar Kebbi Bashir Lawal Zakka

Gobe za a yi zaben kananan hukumomin Kano

A gobe Asabar ne za a gudanar da zaben kananan hukumomin Jihar Kano kamar yadda Hukumar Zabe ta Jihar (KAINSEC) ta bayyana. Alhaji Isma’ila Idris Rimi

Zaben kananan hukumomi: ’Yan sanda za su bindige barayin akwatun zabe a Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sha alwashin bindige duk mutumin da ta kama ya saci akwatin zabe a lokacin zaben kananan hukumomin jihar da za a gu