Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Marwa ya ba PDP Naira miliyan uku don tarbar Shugaban kasa

Tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Adamawa, a karkashin Jam’iyyar CPC da ya koma PDP kwanakin baya, Janar Muhammadu Buba Marwa ya ba Jam’iyyar PDP Naira

Matasan APC sun yi garkuwa da ’yan majalisa uku a Kaduna

A yayin da wutar rikicin Jam’iyyar APC ke ci gaba da ruruwa a Jihar Kaduna, wasu matasan jam’iyyar sun yi garkuwa da wasu ’yan majalisa na tsawon wasu

Ko Lamido ba ya so za mu saya masa fom din tsayawa takara a PDP – Aminu Jahun

Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Jigawa, Alhaji Aminu Nuhu ya za su tilasta Gwamna Alhaji Sule Lamido don ya tsaya takarar Shugaban kasa a ba

Idan za a yi gaskiya a zaben kananan hukumomin Kano PDP za ta sami nasara – Doguwa

dan takarar shugaban karamar Hukumar Doguwa a Jihar Kano, a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Haruna Ali Rabi’u Doguwa ya ce idan har za a bayar da kaya

Sallamar Gulak darasi ne ga ’yan siyasa -Nyako

Gwamnan Jihar Adamawa Admiral Murtala Nyako ya bayyana sallamar mashawarcin Shugaban kasa kan al’amura siyasa Ahmed Gulak wanda dan jiharsa ne a matsa