Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba mu nemi Jonathan don yi mana takara a 2027 ba — PDP

Kakakin ya jaddada cewa PDP, tana da ’yan takarar da suka cancanta daga cikin gwamnoni da shugabanni.

Zamana a gidan yari jarabawa ce daga Allah – Farouk Lawan

Lawan, ya bayyana zaman kason da ya yi a gidan yari a matsayin jarabawa daga Ubangiji, wanda ya ce ya koyi muhimman darusa na rayuwa.

Za mu ƙwance Jihar Ribas a 2027 —Ganduje

Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya yi alƙawarin karɓe mulkin Jihar Ribas daga hannun PDP a zaɓen shekarar 2027.

Dan Jam’iyyar LP a Majalisar Tarayya ya sauya sheka zuwa APC

A kasa da mako guda, ’yan majalisar wakilai biyar sun sauya sheka zuwa APC daga manyan jam’iyyun adawa

Me Tinubu ya yi da za a sake zaben shi —Atiku

Atiku ya ce abin tambaya shi ne, “Shin mme Gwamnatin Tinubu ta yi da ’yan Nijeriya za su kara zaben ta?”