Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

An sace tsohon dan Majalisar Wakilai a Jihar Bauchi

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun sace tsohon dan Majalisar Wakilai daga mazabar Darazo da Alhaji Sama’ila Ilali a gidansa da ke gari

Shekarau ba zai iya kawo wa Jonathan Kano ba –Tsohon Kwamishina

Tsohon Kwamishina a zamanin gwamnatin Malam Ibrahim Shekarau Alhaji Ibrahim Garba ya ce komawar tsohon ubangidan nasa zuwa Jam’iyyar PDP ba zai sa Shu

Muna bukatar zabe ba tare da kula da addini ko kabila ba – Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya ce al’ummar kasar nan na bukatar zabe sahihi kuma ingantacce a shekarar 2015 wanda bai dauke da nu

‘Kai shugabannin kananan hukumomin Zamfara Dubai almubazzaranci ne’

daya daga cikin ’yan jam’iyyar adawa ta PDP a Jihar Zamfara Alhaji Abdulhadi Sa’idu ya ce almubazzaranci ne da Gwamnan Jihar Alhaji Abdul’aziz Yari Ab

Buhari ya nemi a gudanar da zaben 2015 rana daya

Tsohon Shugaban kasa kuma jagoran Jam’iyyar APC Janar Muhammau Buhari ya shawarci Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta gudanar da zabubbukan shekarar 2015 a