Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugabanci: ’Yan Arewa su jira sai 2031 —Akume

Akume ya ce farin jinin Tinubu na nan, duk kuwa da ƙudurin dokar haraji da sauran tsare-tsaren da gwamnatinsa ta ɓullo da su

Gwamnonin PDP sun koka kan ɗage babban taron jam’iyyar

A gefe guda gwamnonin PDP sun buƙaci Tinubu ya sake duba manufofinsa, domin rage wa ‘yan Najeriya wahalhalun da suke fuskanta.

PDP ta sake ɗage babban taronta

Babbar jam’iyyar hamayya ta PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabanninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban nan.

Majalisa ta yi watsi da ƙudurin mulkin shekara 6 ga Shugaban Ƙasa

Majalisar Wakilai ta yi watsi da ƙudirin dokar da ke neman mayar da wa’adin mulkin shugaban ƙasa da gwamnoni shekara shida.

Ina gargaɗin Kwankwaso kan tsoma baki a rikicin masarautar Kano — Ata

Sabon ministan ya ce kalaman Kwankwaso za su iya zama raini ga kotu.