Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyar APC ce za ta lashe zabe mai zuwa – Tuggar

Wani jigo a Jam’iyyar APC Alhaji Yusuf Maitama Tuggar ya ce akwai yiwuwar samun nasarar jam’iyyar a zabubbuka masu zuwa a shekarar 2015, musamman gani

APC da PDP suna kankankan a Majalisar Wakilai

Jam’iyyar APC ta rasa rinjayen da ta samu a Majalisar Wakilai ta Tarayya a watan jiya, inda a ranar Talatar da ta gabata suka yi kankankan da Jam’iyya

Kwankwaso ya nemi INEC ta koma ga tsohon jadawalin zabe • Majalisa za ta yi gyara ga jadawalin – Sanata Gaya

 Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci Hukumar Zabe ta kasa (INEC) wadda ta bayyana jadawalin zaben badi kan ta koma aiki d

dan Majalisar Shira ya ba mata 400 jarin naira dubu biyar-biyar

dan Majalisar Dokokin Jihar Bauci mai wakiltar mazabar Shira da Yana, karkashin Jam’iyyar APC Alhaji Awwal Hassan ya ba mata 400 jarin Naira dubu biya

Shugabanin APC na Gombe duk ’yan PDP ne – Adamu Abubakar

Wani matashin dan siyasa kuma jigo a Jam’iyyar APC a Jihar Gombe Alhaji Ahmad Adamu Abubakar, ya nuna rashin gamsuwars ’ya’yan APC na jihar kan shugab