Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Za a kammala gyare-gyaren tsarin mulkin kasar nan kafin shekarar 2015 – Kayarda

dan Majalisar Wakilai daga mazabar Lere a Jihar Kaduna Alhaji Ibrahim Lawal Nuhu Kayarda ya ce za a kammala gyare-gyaren tsarin mulkin kasar nan kafin

Za mu binne Jam’iyyar PDP a zaben 2015 – Dokta Hakeem

Shugaban rikon kwarya na Jam’iyyar APC a Jihar Kaduna Dokta Hakeem Baba Ahmed ya bayyana cewa ashirye jam’iyyarsu take ta binne Jam’iyyar PDP a zaben

Akwai yiwuwar Jam’iyya APC za ta amshe mulkin kasar nan a shekarar 2015 – Sule Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce babu shakka Jam’iyyar APC za ta iya fitar da Jam’iyyar PDP daga kan karagar mulki a shekarar 2015 saboda

Mukarraban Gwamnatin Wamakko sun koma Jam’iyyar APC

Mukarraban gwamnatin Aliyu Magatakarda Wamakko da suka hada da kwamishinoni da sauran ’yan Majalisar Zartarwar Jihar da shugabannin kananan hukumomi 2

An kai Sanata Yarima kotu bisa zargin fashi da makami

An gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura a gaban kotu ana zarginsa da aikata manyan laifuffuka ciki har da fashi d