Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

daruruwan magoya bayan PDP sun koma APC a yankin Lere

A ci gaba da dambarwar siyasar da ke faruwa a kasar nan, daruruwan magoya bayan Jam’iyyar PDP a karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna sun canja shek

Majalisa ta amince da dokar hana bara a Kano

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta zartar da kudurin dokar hana bara ta shekarar 2013 a fadin jihar bayan da dokar ta samu goyon baya daga ’yan majalisar

Shugabannin PDP na Sakkwato sun yi farin ciki da komawar Wamakko Jam’iyyar APC

Shugabannin Jam’iyyar PDP na Jihar Sakkwato a karkashin jagorancin shugabanta na farko Alhaji Arzika Tambuwal ne suka yi gangamin nuna farin ciki da G

Za mu ci gaba da yakar PDP daga cikinta – Gwamna Lamido

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya ce kaurace wa Jam’iyyar PDP da gwamnoni biyar suka yi da kuma sauran biyun da suka ki komawa APC wata ishar

Gwamnonin PDP 5 sun koma APC

Gwamnoni biyar daga cikin gwamnonin G7 na Jam’iyyar PDP sun koma sabuwar Jam’iyyar APC, sakamakon hadewar bangarorin biyu lamarin da ya kawo babban ka