Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna ne uban ’yan PDP a Gombe ba Goje ba – Jalo

Mataimakin Kakakin Jam’iyyar PDP na kasa Alhaji Abdullahi Ibrahim Jalo ya ce Gwamnan Jihar Alhaji Ibrahim Hassan dankwambo ne uban ’yan PDP a Jihar Go

Ni ne uban duk ’yan PDP din Jihar Gombe – danjuma Goje

Tsohon Gwamnan Jihar Gombe Sanata Muhammad danjuma Goje kuma jigo a sabuwar PDP ya ce shi ne uban duk wani dan Jam’iyyar PDP a jihar, domin duk wanda

…’Yan sanda sun yi yunkurin hana Gwamnonin G-7 taro a Abuja

Jami’an tsaro da suka ce suna aiki ne ‘bisa umarni daga sama’ sun gaza hana taron gwamnonin G7 da ke rikici da uwar Jam’iyyar PDP da ya gudana a masau

…Gwamnonin G7 sun ziyarci Obasanjo

A daidai lokacin da rikicin cikin gida na Jam’iyyar PDP ke dada daukar sabon salo gwamnonin nan bakwai da ake kira G-7 sun ziyarci tsohon Shugaban kas

…Ba za mu zabi Jonathan a Katsina ba – Lawal Kaita

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna a Jamhuriyya ta Baiyu Alhaji Lawal Kaita ya ce rabuwar kawuna a Jam’iyarsu ta PDP da warewar Ggwamnonin da ake kira G-7 da