Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnan Neja ya ce yana nan daram a sabuwar PDP

Gwamnan Jihar Neja Dokta Aliyu Babangida ya musanta rahoton da jaridar Daily Trust ta ranar Talatar da gabata ta buga cewa yana yunkurin ficewa daga s

Gwamnoni Bakwai na iya komawa APC –Kwankwaso

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce komawa babbar jam’iyyar adawa ta APC yana daya daga cikin zabi hudu da Gwamnoni Bakwai suka ts

An sanya alama don rushe sakatariyar sabuwar PDP da gidan Kwankwaso a Abuja

Ana wani yunkuri da ake ganin na karya lagon sabuwar Jam’iyyar PDP ne Hukumar Birnin Tarayya ta sanya jan fenti domin rushe ginin Sakatariyar sabuwar

An yi ruwan duwatsu ga Mukaddashin Gwamnan Jihar Zamfara

Mukaddashin Gwamnan Jihar Zamfara kuma Shugaban Majalisar Dokokin Jihar, Alhaji Sanusi Garba Rikiji da Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Alhaji Ahmad Ibra

Shugaban Majalisa ya nemi mambobin APC su jingine batun neman mukamai sai…

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Yobe Alhaji Adamu Dala Dogo ya nemi jagorori da mambobin jam’iyyun da suka narke a sabuwar Jam’iyyar APC su yi hakuri