Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba abin da ya raba PDP da sojojin da aka kora daga mulki – Kankarofi

Daya daga cikin wadanda suka nemi yin takarar Gwamnan Jihar Kano a karkashin tsohuwar Jam’iyyar ANPP a zaben shekarar 2011, Alhaji Ibrahim Kankarofi y

Gidauniyar Inuwa Garba ta ba dalibai 45 tallafin karo ilimi

Gidauniyar Shugaban Majalisar Dokoki ta Jihar Gombe Alhaji Inuwa Garba, ta ba dalibai ’yan asalin jihar tallafin karo ilimi a ranar Lititin da gabata.

Jihohin Arewa maso Yamma sun nemi a rage kudin mai da ake ba yankin Neja-Delta

Jihohin yankin Arewa maso Yamma sun nuna adawa da duk wani canji kan rabon arzikin kasa da zai kara wa jihohin yankin Neja-Delta kason kudin da ake sa

’Yan dabar siyasa sun tarwatsa mutane a wurin zabe a Jigawa

Yan bangar siyasa sun tilasta mata da kananan yara tserewa zuwa gonaki domin tsira da rayukansu lokacin da aka gudanar da zaben cike gurbin dan majali

A watan Disamba za a gudanar da zaben kananan hukumomin Yobe

A karo na biyu gwamnatin Jihar Yobe ta sake sa lokacin da za ta gudanar da zaben kananan hukumomin jihar inda ta ajiye watan Disamban da ke tafe sakam