Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sabuwa da tsohuwar PDP: ’Ya’yan PDP a Jihar Kebbi sun bukaci Gwamna dakingari ya bayyana bangaren da yake

Hatsaniyar da ke addabar Jam’iyyar PDP mai mulkin kasar nan ya sanya magoya bayan jam’iyyar a Jihar Kebbi sun fara guna-guni dangane da rashin sanin a

Mohammed Abacha ya sake komawa PDP

Dan marigayi Shugaba Sani Abacha Alhaji Mohammed ya sake komawa Jam’iyyar PDP. Mohammed Abacha ya so tsayawa takarar Gwamnan Jihar Kano a karkashin ts

Muna goyon bayan ‘Sabuwar PDP’ – Kwankwasiyya

kungiyar PDP Kwankwasiya  ta  sha alwashin goya wa Sabuwar PDP baya dari bisa dari. Sakataren kungiyar kuma Mashawarcin Gwamnan Jihar Kano k

Babangida ya jinjina wa Gwamnatin Wamakko

Tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya jinjina wa gwamnatin Alhaji Aliyu Magatakarda Wamakko kan cin gaban da yake kawowa a jihar da

Jonathan ya kori ministoci tara •Babu siyasa a ciki – Maku

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya kori ministoci tara daga gwamnatinsa a shekaranjiya Laraba. Shugaba Jonathan ya bayyana haka ne a lokacin tar