Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Matasan Jihar Nasarawa sun nemi ’yan majalisa su guji tozarta Gwamna Al-Makura

kungiyoyin matasa a Jihar Nasarawa sun yi kiran a samun fahimtar juna a tsakanin banagren zartarwa da na majalisar dokokin jihar domin samun zaman laf

Tsohon Gwamnan Kebbi ya gargadi matasa kan bangar siyasa

Tsohon Gwamnan farar hula na farko a Jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Musa Garkuwan Yauri ya shawarci matasan kasar nan da kada su bari a yi amfani da su

Ya bukaci shugabanni su guji nuna isa da girman kai

Babban Limamin Masallacin Juma’a na hanyar Kano da ke Damaturu a Jihar Yobe Ustaz Babagana Malam Kyari ya bukaci shugabanni da malaman addini da masu

Majalisa ta ce a cire sunan Al-Makura daga gine-ginen gwamnatin Nasarawa

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ta umarci Gwamnan Jihar Umaru Tanko Al-Makura ya cire sunayensa a gine-gine da kaddarorin gwamnatin jihar ko su dauki

APC za ta kada PDP a Jihar Kebbi a zaben 2015 – Argungu

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi Alhaji Sulaiman Muhammad Argungu ya ce abu ne mafi sauki a zaben shekarar 2015 su kai keyar Jam’iyyar PDP kasa a