Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba zan yi takara da Buhari a APC ba – Shekarau

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, kuma dan takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar ANPP a zaben shekarar 2011, Malam Ibrahim Shekarau ya ce ba zai tsaya

Gwamna Gaidam ya nemi a guji siyasar a-mutu-ko-a-yi-rai

Gwamna Ibrahim Gaidam na Jihar Yobe ya hori al’ummar jahar musamman ’yan siyasa da su guji tsarin siyasar nan na ko a-mutu-ko-a-yi-rai, wadda ya ce ha

Hukumar EFCC ta gayyaci Sanata Bukola Saraki

Hukumar Yaki da Almundahana da yi wa Tattalin Arziki Zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsohon gwamnan Jihar Kwara, Sanata Bukola Saraki a gabanta inda

Gwamnoni shida sun yi taron sasanci da Shugaban kasa

Gwamnoni shida a karkashin jagorancin Gwamna Rotimi Amaechi na Jihar Ribas, wanda kuma shi ne shugaban majalisar gwamnoni ta Najeriya, sun yi wani tar

‘Jam’iyyar APC za ta kai al’ummar kasa tudun tsira’

Gwamna Ibrahim Gaidam na Jihar Yobe ya bayyana sabuwar jam’iyyar APC a matsayin jam’iyyar da za ta kai al’ummar kasar nan ga tudun tsira, su fita daga