Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sarkin Fulanin Nasarawa ya bata da dansa kan siyasa

Sarkin Fulanin Nasarawa kuma Sakataren Kwamitin Dattawan Jam’iyyar PDP (BOT)  na kasa, Sanatab Walid Jibrin ya bata da dansa saboda dan yya shiga

Al’ummar Tafawa balewa sun fara yunkurin janye dan majalisarsu na Tarayya

Al’ummar karamar Hukumar Tafawa balewa da ke Jihar Bauchi su fara yunkurin janyen dan majalisa mai wakiltar mazabar Tafawa Balewa da bogoro da Dass, B

Shugabannin PDP na yanke hukunci ne cikin maye – Sale Taki

Shugaban karamar Hukumar Kazaure a Jihar Jigawa kuma daya daga cikin masu fafutikar ganin Gwamnan Jihar, Alhaji Sule Lamido, ya fito takara a zaben Sh

Mulkin Najeriya ya fi karfin Lamido – Matasan APC

Matasan Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa sun nuna damuwa kan yadda talauci da rashin aiki ya yi wa mutanen jihar katutu, duk da irin ayyukan da gwamn

Rikicin Nyako da Bamanga ya dauki sabon salo

Bayan dakatar da gwamnonin Ribas da Sakkwato da uwar Jam’iyyar PDP ta kasa ta yi makonni biyu da suka gabata a yanzu kallo ya koma kan Gwamnan Jihar A