Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna Geidam ya kaddamar da motocin tallafin man fetur na SURE-P

Gwamnan Jihar Yobe, Alhaji Ibrahim Gaidam ya kaddamar da motoci kirar Toyota Bus masu daukar mutane 16 guda 50, wadanda aka kiyasta kudinsu  kan

’Yan Najeriya sun gaji da bakin mulkin PDP – Jarman Kebbi

Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kabi kuma Sakataren Tsare-Tsare na kasa na Jam’iyyar ANPP, Alhaji Sulaiman Muhammad Argungu Jarman Kabi, ya ce ’yan Na

APC ce za ta lashe zaben 2015 – Buhari

Tsohon Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa a Jam’iyar CPC a zaben shekarar 2011, Janar Muhammadu Buhari ya ce sabuwar Jam’iyar APC ce za ta l

Tambuwal ya koka da fadar shugaban kasa

Ganin yadda Gwamnatin Jihar Zamfara, karkashin jagorancin Gwamna AbdulAziz Yari Abubakar take gudanar da ayyukan hanyoyin da ke cikin jihar, musamman

Muna goyon bayan kudurin hana bara a Kano – Kabiru Alasan

Shugaban kwamitin aiyuka da sufuri da gidaje na majalisar wakilan jihar Kano, Honarabil Kabiru Alasan ya ce, majalisar jihar za ta goyi bayan kudurin