Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Duk wanda ya ce ina neman mukamin Mataimakin Shugaban kasa Allah Ya isa’

Gwamnan Jihar Bauchi Malam Isa Yuguda ya yi Allah Ya isa ga duk wanda ya ce yana hararar kujerar Mataimakin Shugaban kasa Muhammed Namadi Sambo

Wajibi ne a yi wa Jam’iyyar APC rajista – Bafarawa

Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru dalhatu Bafarawa, ya ce ya zama wajibi ga Hukumar Zabe ta kasa (INEC), ta yi wa jam’iyyarsu ta APC raji

Ba Gwamnan da zai hana majalisa ba kananan hukumomi ’yancin gashin kansu – Yahaya Gumau

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Toro a Jihar Bauchi, Alhaji Lawal Yahaya Gumau ya ce

Majalisa ta amince da hukuncin daurin rai da rai ga masu fyade

Bayan tafka muharwara kan kudirin dokar cin zarafin dan Adam a tsakiyar makon nan, ’yan Majalisar Wakilai sun amince da dokar hukuncin daurin rai da r

Cif Tony Anenih ya sake zama Shugaban Kwamitin Dattawan PDP

A ranar Talatar da ta gabata ce tsohon Cif Tony Anenih ya sake zama Shugaban Kwamitin Dattawan Jam’iyyar PDP na kasa.