Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Yarjejeniyar zango daya gwamnonin PDP 20 su ka kulla da Jonathan’

An gano yadda aka kulla yarjejeniya a tsakanin Shugaba Goodluck Jonathan da gwamnonin Jam’iyyar PDP cewa Shugaban zai yi zango daya ne kawai a gadon m

A sama wa matasa aiki ko su fito da Sata Haram – Barista Solomon Dolung

Fitaccen dan rajin kare hakkin jama’ar nan kuma malami a Jami’ar Jos Barista Solomon Dalung ya nemi a fito da shirye-shiryen samar da ayyukan yi ga ma

Ba zan taba komawa PDP ba – Sanata Yarima

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Ahmad Sani Yaiman Bakura ya musanta rahotannin da ake yadawa cewa yana shirin barin Jam’iyyar ANPP domin komawa Ja

Majalisa ta fara sauraron ra’ayin jama’a kan dokar harajin gidaje a Abuja

A wani yunkuri na samo kofar inganta hanyar samar da kayayyakin more rayuwa a cikin Birnin Tarayya Abuja, kwamitin hadin gwiwa na Majalisar Dokoki ta

Muna sa ran hadewar jam’iyyun adawa nan da watan Afrilu – Shekarau

Shugaban Kwamitin da Jam’iyyar ANPP ta kasa ta kafa domin farfado da jam’iyyar da duba yiwuwar hadewarta da wasu jam’iyyun adawa Malam Ibrahim Shekara