Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

ANPP za ta goya wa Buhari baya a zaben 2015

Jam’iyyar ANPP za ta mara wa Janar Muhammadu Buhari na Jam’iyyar CPC a zaben 2015, muddin ya fito takara a zaben mai zuwa.

Uban kasa ya sha duka a Majalisar Zamfara

A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka lakada wa wani Uban kasa duka h