Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba ni da alaƙa da masu son raba Kwankwaso da Abba — Bichi

Sakataren gwamnatin ya musanta zarge-zargen da ake masa.

Tsadar rayuwa: Mutanen da suka karbi taliya sun fi ji a jiki —Damagum

Shugaban PDP na kasa ya ce ’yan Nijeriya da suka karbi taliya da atamfa a lokacin zaben shugaban kasa na 2023 sun fi kowa shan wahala a mulkin Tinubu

Tinubu ba zai sauya tsare-tsaren gwamnatinsa ba —APC

APC ta buƙaci PDP ta haɗa hannu da Gwamnatin Tinubu domin inganta rayuwar al’ummar Najeriya.

Rikicin PDP: Kotu ta hana tsige Damagum

Kotun da ke zamanta a Abuja ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata (NEC) da Kwamitin Gudanarwa (NEC) na Jam’iyyar wannan umarnin.

Mutfwang ya rantsar da zaɓaɓɓun Shugabanni qananan hukumomi 

Gwamnan Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar.