Ebola ta tilasta dage ranar komawa makaranta
Sakamakon barazanar da cutar Ebola ke haifarwa Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ba da sanarwar dage ranar komawa makarantu ga daliban makarantu firamare
Fitattu a labarun mako
Sakamakon barazanar da cutar Ebola ke haifarwa Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ba da sanarwar dage ranar komawa makarantu ga daliban makarantu firamare
Mahukuntan kasar Masar sun ba da sanarwar cewa wata yarjejeniyar dakatar da bude wuta ta tsawon lokaci ta fara aiki a tsakanin Palasdinawa da kasar Is
Kwana uku bayan ficewarsa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP ta fito fili, tsohon Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (E
Gwamnatin Laberiya ta ce ta gano dukkan mutum 17 da aka ce suna dauke da cutar Ebola amma suka kubuce bayan hari da aka kai wata cibiya da aka killace
Tsohon Shugaban kasa Janar Yakubu Gowon ya bayyana kudirinsa na shiga tsakani domin sasantawa tsakanin gwamnati da ’yan Boko Haram idan aka ba shi goy