Fitattu a labarun mako

Fitattu a labarun mako

Cutar Ebola kalubale ne ga duniya – Hukumar WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce, barkewar cutar Ebola mai saurin kisa a Yammacin Afirka shi ne babban kalubale ta fuskar kiwon lafiya da ta taba

Gwamnati na tuhumar Lamido Sanusi da tallafa wa Boko Haram

Gwamnatin Tarayya ta zargi dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Malam Sanusi Lamido Sanusi da samar da kudi ga aikace-aikacen kungiyar Boko Hara

Shugaban Afirka ta Kudu na fuskantar zargin almundahana

Almundahana da kudin gwamnati da suka kai Dala miliyan 20 (kimanin Naira biliyan 3 da miliyan 120) da ake zargin an kashe wajen gyara gidan Shugaba Ja

Rikicin Boko Haram ya rutsa da mutum miliyan uku – NEMA

Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Najeriya (NEMA) ta ce rikicin Boko Haram da ya fi kamara a yankin Arewa maso Gabas ya shafi akalla mutum miliyan uku a

An yanke hukuncin kisa ga ’yan Ikhwanu 528 kan kashe dan sanda

Babbar Kotun Minya da ke kasar Masar ta yanke hukuncin kisa ga magoya bayan hambararren Shugaban kasar Mohammad Morsi 528, ciki har da shugabannin kun