Fitattu a labarun mako

Fitattu a labarun mako

An zabi Catherine Samba-Panza shugabar Afirka ta tsakiya

An zabi Magajiyar birnin Bangui Misis Catherine Samba-Panza mai shekara 59, a matsayin Shugabar Rika na Jamhuriyyar Afirka ta Tsakiya, inda ta zama ma

Labarai daga Salihu Maqera Yunquri na qarshe da Shugaban Jam’iyyar PDP, Alhaji Bamanga Tukur ya yin a neman goyon bayan wakilan Babban Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar PDP (NWC) na su goya masa baya dangane da yunqurin cire shi daga shugabancin jam’iyyar ya

Yunkuri na karshe da Shugaban Jam’iyyar PDP, Alhaji Bamanga Tukur ya yin a neman goyon bayan wakilan Babban Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar PDP (NWC) na

An gudanar da zaben raba-gardama kan tsarin mulki a Masar

Al’ummar Masar sun kada kuri’a kan kundin tsarin mulkin kasar, a daidai lokacin da gwamnati ta yi gargadin daukar matakin kada-ta-kwana kan duk wani y

Bama-bamai sun tashi a kotunan Ribas biyu

Rikicin siyasa da ke addabar Jihar Ribas ya dauki sabon salo a ranar Litinin da ta gabata, lokacin da wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba suka sa

Tsohon Ministan Kudi ya lashe zaben Shugaban kasa a Madagascar

Tsohon Ministan Kudi na kasar Madagascar Mista Hery Rajaonarimampianina ya lashe zaben Shugaban kasar na farko bayan juyin mulkin soja na shekarar 200