Fitattu a labarun mako

Fitattu a labarun mako

Jaridu na amfani da jawabaina wajen bata ni – Jonathan

Shugaban dasa Doka Goodluck Jonathan ya sake caccakar kafafen watsa labarai na dasar nan inda ya zarge su da yin amfani da jawabansa wajen bata shi.Sh

An daure wasu ’yan jarida uku a Masar kan hira da ’yan Ikhwanu

Hukumomin Masar sun yanke hukuncin daurin kwana 15 ga wasu manema labaru su uku da ke aiki da gidan talabijin na Al-Jazeera.Wakiliyar BBC ta ce, wata

Kwankwaso ya zargi EFCC da zama karyar farautar siyasa

Gwamnan Jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce siyasa ce ta sa Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC) ta kama wasu jami

Ana zargin kisan kiyashi a Sudan ta Kudu

Rahotanni daga Juba, babban birnin Sudan ta Kudu sun ce dakarun gwamnati sun kashe fiye da ’yan kabilar Nuer 200, bayan da suka tasa keyarsu zuwa wani

Hare-hare na iya hana zaben 2015 a jihohin Adamawa da Borno da Yobe – INEC

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta yi gargadin cewa ba za ta iya gudanar da zabe a jihohin Adamawa da Borno da Yobe idan aka ci gaba da kai hare-hare a wa