Fitattu a labarun mako

Fitattu a labarun mako

‘Sudan ta Kudu tana gab da fadawa cikin yakin basasa’

Shugaban Kwamitin Sulhu na Majalisar dinkin Duniya Mista Gerard Araud ya ce rikicin da ake yi a Sudan ta Kudu wanda ake ganin na kabilanci ne zai iya

Ina da burin taimakon mutanen karkara

Hassana Arkila mace ce wadda ta yi gwagwarmayar rayuwa, a wajen neman ilimi da harkokin kasuwanci, kuma ta yi kafada da kafada da maza a kasuwannin ka

Shugaba Jonathan ya na daure wa rashawa gindi – Tambuwal

Shugaban Majalisar Wakilai Aminu Waziri Tambuwal, ya ce dabi’ar ko in kula da Shugaban kasa Goodluck Jonathan ke nunawa tana daure wa rashawa gindi a

Indiya ta tabbatar da haramta luwadi

Kotun kolin kasar Indiya ta tabbatar da dokar da ta haramta luwadi da madigo.Kotun kolin ta soke wani hukunci da Babbar Kotun Delhi ta yanke a 2009 in

ACF ta ga sunan ’yan Arewa da za a ba hanci don zaben Jonthan a shekarar 2015

kungiyar Kare Muradun Arewa (ACF) ta tabbatar da cewa ta ga jerin sunayen wasu manyan dattawan Arewa da wasu da ake zargin suna aiki ga Shugaba Goodlu