Fitattu a labarun mako

Fitattu a labarun mako

Cin hanci: An yanke wa tsohon minista hukuncin kisa a China

Wata kotun Beijing a kasar China ta yanke hukuncin kisa ga tsohon Ministan Jiragen kasa na kasar Mista Liu Zhijun kan samunsa da laifin karbar cin han

Kotu ta haramta nadin manyan hafsoshin Najeriya

Wata kotu a Abuja ta bayyana nadin dukkan manyan hafsoshin sojan Najeriya a matsayin haramtacce saboda bai samu amincewar Majalisar Dattawa ba kamar y

Kotu ta umarci Mandla ya mayar da gawarwakin ’ya’yan Mandela kauyen kunu

Babbar Koun Eastern Cape da ke kasar Afirka a Kudu a umarci Mista Mandla Mandela wani jikan tsohon Shugaban kasar Mista Nelson Mandela da ke kwance a

Harbe ni in za ka iya: Amaechi ga Kwamshinan ’Yan sanda

Gwamnan Jihar Ribas Cif Rotimi Chibuike Amaechi ya nanata cewa zai jagoranci zanga-zangar da aka shirya a jihar kuma ya kalubalanci Kwamishinan ’Yan s

Majalisar dinkin Duniya ta amshe aikin samar da zaman lafiya a kasar Mali

Kwamitin Tsaro na Majalisar dinkin Duniya (UNSC) ya amince a tura sojojin kawo zaman lafiya dubu 12 da 600 zuwa kasar Mali. Sojojin za su fuskanci kal