Fitattun Labarun Mako

Fitattun Labarun Mako

Yau take Ranar Matasa ta duniya

A yau Laraba 11 ga watan Agusta ce Ranar Matasa ta duniya na 2020. An kirkiri ranar ce domin jajantawa da tunawa da tashin-tashinan Soweto, wato Suwet

A takaice: Bitar labarun makon jiya

Zanga-zangar iyayen dalibia kan gwajin COVID-19 Wasu iyayen daliban ajin karshe a makarantun sakandaren kudi na kwana a Jihar Ogun sun yi bore kan nem

Yadda masu garkuwa suka kashe min da bayan karbar diyyar miliyan N1.5

Wani magidanci mai suna Eguaku Anya, ya ce masu garkuwa da mutane sun kashe dansa mai suna Stephen Anya dan shekara 15, sannan suka jefar da gawarsa b

Mutum 3,000,000 sun nemi aikin N-Power a mako guda

Mutum miliyan uku ne suka cike neman gurbin aikin matasa dubu dari hudu na N-Power a cikin mako daya da aka bude yin rijistar shirin. Ma’aikatar

Muhimman abubuwan da su ka faru a makon jiya

A makon da ya gabata dai an sha tirka-tirka iri-iri, kama daga rikicin jam’iyyar APC mai mulki, rikita-rikitar siyasar jihar Edo, rasuwar tsohon gwamn