Fitattun Labarun Mako

Fitattun Labarun Mako

Ku kalli bidiyon ganawar da Shugaba Buhari ya yi hafsoshin tsaro yau

A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kira wani taron gaggawa da manyan hafsoshin sojin kasar nan a Abuja. Ku kalli bidiyon yadda zaman ya wakana

Rundunar sojan sama ta yi wa jami’anta 41 sauyin wurin aiki

Rundunar sojan sama na Najeriya ta fitar da jerin sunayen manyan jami’anta 41 da ta yi wa sauyin wurin aiki wadanda suka hada da hafsoshi 19 da

Hukumar JAMB za ta gudanar da jarabawar gwaji a watan Janairu

Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga jami’a ta JAMB ta ce dalibai suna da damar zabar kowace jami’a suke so a zabinsu na farko a jar

Rashin tsaro ruwan dare ne gama duniya, Inji IBB

Tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce rashin tsaro da kalubalen tattalin arziki ta zama ruwan-dare -gama- duniya ba Najeriya k

Mutum 14 sun mutu a hadarin mota a Jigawa

Kimanin mutane 14 ne suka mutu a wani hadarin mota da ya auku a kan hanyar Gumel zuwa Gagarawa da ke cikin jihar Jigawa.