Fitattun mata

Fitattun mata

Kasuwanci ba na maza kadai ba ne – Hajiya Farida Musa Kalla

Hajiya Farida Musa Kalla ita ce Shugabar Kamfanin FMK da ke Kano wanda ke harkokin sayar da atamfofi da yadi da sauransu. A tattaunawarta da Aminiya t

Gwamnati da kungiyoyi su kara shigowa a tallafi karatun ’ya’ya mata –  Sa’adatu  Ka’oje

Malama Sa’adatu Muhammad Ka’oje  mace ce mai kokarin ganin yara maza da mata sun samu ci gaba a rayuwarsu, a kan haka ne take cikin kungiyoyin koyar d

Mu rika taimaka wa Mazanmu – Khadija Yahaya Shantali

Hajiya Khadija Yahaya Shantali ’yar asalin Birnin Kebbi ce a Jihar Kebbi. Ma’ aikaciyar  banki ce tun tana karamar ma’aikaciya har ta kai matsayin Man

Yadda Allah Ya yi ni Malamar Makaranta – Hajiya Habiba Aliyu Barau

Hajiya Habiba Aliyu Barau tsohuwar Malamar Makaranta ce daga Jihar Neja. An haife ta shekara 56 da suka gabata a iyalan wani jami’in soja, Ibrahim Pin

Burina in  kawar da jahilci a tsakanin jama’a – Dokta Fatsuma Dada Mohammed

Dokta Fatsuma Dada Muhammad, ita ce Mataimakiyar Magatakardar Jami’a Jihar Yobe, tsohuwar malamar makaranta ce da ta kware a bangaren koyarwa, inda sa