Dalilin da na kafa masana’antar kwalliya da shafe-shafe a Amurka – Khuraira Musa
Hajiya Khuraira Musa, ’yar Najeriya ce da ke zaune a Amurka tun 1992, tana da Kamfanin Kwalliya da Shafe-Shafe na Mata a birnin New Jersey na Amurka.
Fitattun mata
Hajiya Khuraira Musa, ’yar Najeriya ce da ke zaune a Amurka tun 1992, tana da Kamfanin Kwalliya da Shafe-Shafe na Mata a birnin New Jersey na Amurka.
Hajiya Adama Muhammada wadda aka fi sani da (MD Lawan) ita ce tsohuwar shugabar Kungiyar Mata Musulmi (FOMWAN) ta Jihar Borno. Mace ce mai goya marayu
Hajiya Salamatu Jijji Gadam da aka fi sani da Salamatu Dahiru Buba Biri, ita ce Babbar Sakatariya a Ma’aikatar Ilimi Mai zurfi ta Jihar Gombe, tsohuwa
Hajiya Sadiya Ibrahim Biu, ’yar jarida ce da ta yi fice a fagen aikin yada labarai. Ta yi aiki da kafafen yada labarai da dama da suka hada da Gidan R
Madam Sarah Dadih Mbula, Jami’ar Hukumar Kare Hadurra ce ta Kasa, Federal Road Safety Corps (FRSC) da ke da mukamin (Route Commander) a babban ofishin