Fitattun mata

Fitattun mata

Ina son a tuna da ni a taimakon al’umma da samar wa mata hanyoyin dogaro da kai – Dokta Maryam Abubakar Koko

Dokta Maryam Abubakar Koko daya ce daga cikin sanannun mata a Jihar Sakkwato da suka kware wajen inganta rayuwar mata da samar masu hanyar dogaro da k

Mace mai ilimi ta fi namiji taimakon iyaye – Misis Adaline Patari

  Mis Adaline Waye Patari, Jinkan Kalaku ta Lapan ’yar jarida ce kuma gogaggiyar ma’aikaciyar gwamnati da ta fara aiki daga karamar ma’aikaciya h

Burina ya cika tunda na zama Lauya – Hajiya Jamila Faruk

Hajiya Jamila Umar Faruk kwararriyar lauya ce da ta yi fice a Jihar Jigawa.  Ta yi ayyuka masu yawa a ma’aikatun gwamnatin jihar tun daga Ma’aikatar S

Idan mace ta dage za ta iya rike kowane irin mukami – Barista A’isha Bukar

Barista A’isha Bukar ta karanci fannin shari’a ne a Jamiár Usman Dan Fodiyo da ke Sakkwato kuma ta zama cikakkiyar lauya a 1992. A halin yanzu ita ce

Burina in taimaka wa mata a fannin ilimi da kiwon lafiya

Hajiya Zainab Adamu Julde, Sarauniyar Sudan ta Akko, kwararriyar malamar makaranta ce kuma ’yar kasuwa.  Ta yi gwagwarmayar rayuwa har ta zama Kwamish