Fitattun mata

Fitattun mata

Mata mu dage wajen neman ilimi: Hajiya Halima Diko

Hajiya Halima Diko ’yar asalin Birnin Kebbi ne fadar Jihar Kebbi. Tsohuwar malamar makaranta ce, yanzu kuma Babbar Sakatariya ce a Ma’aikatar Lafiya t

Ba za a samu ci gaba a kasar nan ba sai da gudunmawar mata – Hajiya Halima

Hajiya Halima Amadu Jabiru, gogaggiyar ’yar siyasa ce da ta dade a siyasar Jihar Nasarawa da kasa baki daya. Ta fito takarar kujerun siyasa da dama a

Burina in taimaka wa mata da matasa – Salamatu Wambai

Salamatu Wambai Aliyu Zambuk (Mama Salamatu) Alkyabbar Kwadom, Gimbiyar Progress FM Gombe, Sarauniyar Amana Rediyo, bwararriyar ’yar jarida ce da ta z

Burina in rika tallafa wa marayu – Hajiya Baheejah Mahmood

Hajiya Baheejah Mahmood mace ce da ta yi fice a Jihar Bauchi a kokarin da take yi na tallafa wa marayu da marasa galihu. Ta taba rike mukamin Babbar D

Mata mu daina yarda ana barinmu a baya a harkar siyasa – Stella I. Oboshi

Misis Stella I. Oboshi gogaggiyar ’yar siyasa ce da ta fara siyasa tun tana  budurwa. Ta rike mukaman siyasa daban-daban a Jihar Nasarawa. A yanzu hak