Fitattun mata

Fitattun mata

Burina in inganta rayuwar mata – Dokta Badiyya Hassan Mashi

Dokta Badiyya Hassan Mashi kwararriyar malamar Nazarin Kananan Halittu (Microbiology) kuma tsohuwar malama ce a Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Hassa

Mata rayuwa sai da ilimi – Binta ’Yanleman

Hajiya Binta Muhammad ’Yanleman ta yi suna wajen taimaka wa mata da kananan yara a Hadeja da ke Jihar Jigawa. Yanzu haka ita ce Mataimakiyar Darakta a

Burina in ga mata sun rungumi harkar noma – Hajiya Kulu Abdullahi

Hajiya Kulu Abdullahi ita ce babbar ’yar shahararren manomin nan marigayi  Ali Namani Kotoko, kuma ita ce Mataimakiyar Magatakardar Jami’ar Usman Dan

Burina in wayar da kan al’ummar karkara – Hajiya Inna Mai Bukar Machina

  Hajiya Inna Mai Bukar Machina, ’yar marigayi Sarkin Machina a Jihar Yobe, ta yi Babbar Kwaminishina a Hukumar Kula da Harkokin Majalisar Dokoki

Burina in taimaki mata da matasa – Hajiya Fatima Umar Kakenna

Hajiya Fatima Umar Kakenna, ’yar gwagwarmaya ce da ta taka rawar gani a Karamar Hukumar Geidam a Jihar Yobe.   Ta rike mukamai daban-daban. Ta taba za