Fitattun mata

Fitattun mata

Aikin jarida ba na maza ne kawai ba – Misis Kwapchi Bata Dibal

Kwapchi Bata gogaggiyar ’yar jarida ce da ta yi aiki a gidan Talabijin na kasa (NTA)  a Jihar Borno.   Ita ce Shugabar kungiyar M

Burina in tarbiyyantar da al’umma – Hajiya Altine Sani Umar

Tarihina: Sunana Hajiya Altine Sani Umar. Ni ’yar asalin garin Potiskum ne a Jihar Yobe kuma a can aka haife ni.   Iyayena duk mutanen

Mata mu nemi ilimin addini da na zamani – Hajiya Hajara Danyaro

Tarihin rayuwata: Sunana Hajiya Hajara danyaro Ibrahim. An haife ni a garin Nasarawa a karamar Hukumar Nasarawa ta Jihar Nasarawa. Ina da aure da maig

Ya kamata mata su shiga a dama da su a siyasa – Barista Rabi Adamu

Duk da kasancewarta matashiya, Barista Rabi Adamu Musa-Manchi kwararriyar lauya ce kuma ’yar siyasa. Tana daya daga cikin matasan da aka gayyata

Burina in kwato wa wadanda aka zalunta hakki – Hajya Umma Lawan

Hajiya Umma Lawan Darakta ce a Hukumar  Sauraron Koke-Koken Jama’a ta kasa (Public Complain Commision) a Jihar Jigawa.  A tattaunawart