Fitattun mata

Fitattun mata

Burina in rika share wa marayu hawaye – Almar’atus Saliha

Tarihin rayuwa: Duk da cewa iyayena ’yan Najeriya ne da ke wani gari a Kangiwa ta Jihar Kebbi amma mun yi rayuwarmu kaf a kasar Nijar. A bangare

Burina in gina gidan marayu – Hajiya Rabi Broker

Hajiya Rabi Broker  ta yi fice a fagen aikin kiwon lafiya tun a tsohuwar Jihar Kano kafin a yi Jihar Jigawa, inda ta taba rike  asibitin Mak

Burina in kwato wa matasa hakki – Maryam Laushi

Maryam Laushi haifaffiyar Jihar Adamawa ce, mai shekara 27, tana daya daga cikin wadanda suka taka rawar gani domin ganin an bai wa matasa damar tsaya

Mata mu dage wajen neman ilimi – Hajiya Rakiya Jibrin

Hajiya Rakiya Jibrin Ali ita ce Shugabar kungiyar Matan Musulmi ta kasa (FOMWAN) reshen Jihar Nasarawa kuma  Darakta ce a ma’aikatar da ke

Mata na samun ci gaba a aikin jarida – Jennifer Yarima

Tarihina; Ni dai an haifeni ne a wani kauye mai suna Abuor-Dyis da ke karamar hukumar Panshin  a Jihar Filato. Na fara makarantar firamare a wann