Fitattun mata

Fitattun mata

Burina in yi wa al’umma hidima – Hajiya Maryam bagel

Hajiya Maryam bagel, ’yar Majaisar Dokokin Jihar Bauci ce da ke wakiltar mazabar Dass. Ita ce mace daya tilo a majalisar dokokin jihar Bauchi da

Burina in kyautata wa al’umma – Hajiya Kellu Goni

Tarihin rayuwata: Sunana Hajiya Kellu Goni Gujuba (Mai Ra ta Gujuba), sarauta ce mai ma’anar Kafadar Sarki.   Sarauta ce da ake bai wa

Burina in ga mata sun ci gaba a fannin ilimi – Dokta Amamatu Yusuf

Dokta Amamatu Yusuf jajirtarta ce a Jihar Sakkwato kan ilmin ’ya’ya mata wacce mutane ke kallo abin koyi ga harkar ilmin mata, don rayuwarta da tunani

Burina in tallafa wa marayu da gajiyayyu – Mariya Nyako

Tarihinta: Sunana Hajiya Mariya Adamu Nyako. Ni ce Magatakarda a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Adamawa.  An haife ni a ranar 27 ga watan Yu

Mace mai ilimi ta fi daraja – Dokta Zubaida Nagee

Dokta Zubaida Ahmed Nagee fitacciyar malamar makaranta ce da ta fara aikin koyarwa tun daga matakin sakandare har zuwa matakin Kwaleji.  Mace ce