Fitattun mata

Fitattun mata

Hadin kan Najeriya ne babban burina – Dakta Suwaiba Umar

Tarihinta: Sunana Suwaiba Umar Dodo Maradun, malama a Kwalejin Fasaha da kere-kere ta Ummaru Ali Shinkafi dake nan Sakkwato, ina bangaren koyar da tur

‘Iyayen yaran da ake wa fyade ba su ba mu hadin kai – Barista Huwaila Ibrahim

Tarihin rayuwa: Sunana Barista Huwaila Ibrahim Muhammad, an haife ni a Kano. Mahaifina dan kasuwa ne kuma ya rasu tun muna kanana. Mahaifiyarmu malama

Sana’a tana da muhimmanci ga ‘ya mace – Amina Waziri

Amina Umar Waziri wata matashiya ce da ta yi fice kan sana’o’in hannu da kuma kungiyoyi daban-daban da suka shafi na tallafa wa marayu da

Aikin Jarida na bukatar mata don isar da sako ga al’umma – Zainab Sa’id Abubakar

Hajiya Zainab Sa’id Abubakar, ita ce Sakatariyar kungiyar Mata Manema Labarai ta  Jahar Adamawa, ma’aikaciyar sashen Hausa ta Gidan T

Don taimaka wa marasa galihu na bude makarantar zamani – Hajiya Bilkisu Hadejiya

Aminiya: Hajiya ki gabatar da kanki? Bilkisu Hadejia: Sunana Hajiya Bilkisu Shehu Hadejia, amma an fi sanina da Hajiya Goggo Hadejia, ni daya ce daga