Fitattun mata

Fitattun mata

Shagwaba ‘ya’ya na lalata tarbiya – Dokta Hafsatu Shehu

Rayuwarta: An haifen nei a 1965 a garin Yola sunan mahaifina Malam Ummaru, mahaifiyata Malama A’isha.   Na yi karatun firamare a Waje Prima

Ilimantar da ’ya mace na gaba da komai – Hajiya Murjanatu Suleiman Shika

Za mu so mu ji suna da kuma takaitaccen tarihinki. Sunana Murjanatu Sulaiman Shika, ni ‘yar Shika ce a Zariya da ke Jihar Kaduna. Na yi makarant

Burina in zama mai koyar da ilimi da tarbiyya – Binta Rabi’u Spikin

Tarihin rayuwarta:   Sunana  Hajiya Binta Rabi’u Spikin, kamar yadda na sha fada, shi Rabi’u Spikin Kakana ne, wanda ya hai

Burina in ga ana yi wa al’umma adalci –Fatima Suleiman Takuma

  Fatima Suleiman Takuma tana daya daga cikin Alkalai a Babbar Kotun Jihar Neja.  Ta kasance tsohuwar Shugabar kungiyar Alkalai Mata Ta kasa