Fitattun mata

Fitattun mata

Tsohuwar Sarauniyar Kyau ta rasu

Tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighodalo ta rasu. Ibidun Igahodalo wadda ta shahara a fannin kasuwanci a Legas kuma take auren Babban Fasto

Na samu duk alherin da ake samu a waka —Maryam Fantimoti

Maryam Fantimoti mawakiya ce da ta shafe tsawon lokaci tana sana’ar. Hakan ne ya sa ake yi mata lakabi da Maman Mawaka a masana’antar fina-finan

Jahilar mace masifa ce – Laure Maso Kano

Hajiya Laure Umaru Maso-Kano, tsohuwar malamar makaranta ce kuma ’yar kasuwa a garin Nguru, Jihar Yobe. A zantawarta da Aminiya ta bayyana tarihin ray

‘Yadda za ki zama cikin matan da mazan yanzu ke so’

Hajiya A’isha Babangida wata matshiya ce wadda karatunta na boko da kuma aikin da take yi ba su hana ta rungumi sana’a ba—sana’ar sarrafa kayan abinci

Ina son ganin mata suna da kamun kai da kima  – Hajara Kabir

Hajara Kabir ita ce Shugabar Kamfanin  Girke-Girke na The Pastry Kitchen. Matashiya ce  mai shekara 23, ta fito ne daga Malumfashi a Jihar Katsina. Ma