Fitattun mata

Fitattun mata

Samar da ingantaccen ilimi ga mata ne tushen ginin al’umma – Amina Makintami

Hajiya Amina Makintami ita ce Shugabar Makarantar ’Yan Mata ta Maiduguri, ta shahara a Jihar ta Borno da wasu jihohi makwabta kan bada gudunmawarta a

Daidaiton mata da maza ba mai yiwuwa ba ne – Nafisa Gurori

Malama Nafisa Adamu Gurori, lakcara ce a Jami’ar Jihar Sakkwato, kuma yanzu haka tana karatun digirinta na uku a fannin Nazarin Addinin Musulunci. Mac

Mata a rika biyayya a zaman aure  –  Iyar Garin Kano

Hajiya Umma Aminu Sanusi ita ce Iyar Garin Kano, wato sabuwar sarautar da Sarkin Kano Malam Muhamamdu Sanusi II ya kirkiro ya nada yarsa  a daidai lok

Tabarbarewar tarbiyyar matasa abin damuwa ne – Farfesa Rabi Muhammad

Farfesa Rabi Muhammad ita ce Farfesa mace ta farko a fannin kimiyyar ilimi a Jihar Sakkwato ta da, wanda ta hada jihohin Sakkwato da Kebbi da Zamfara.

Kuskure ne mace ta raina sana’a ko riba – Maryam Suleiman

A tattaunawa da Aminiya, Hajiya Maryam Suleiman mai masana’antar hada kek na Shuk Cakes da ke Kaduna, ta ce kuskure ne mace ta raina sana’a ko riba. K