Fitattun mata

Fitattun mata

A ba mata ilimi don inganta tarbiyya – Dokta A’ishatu Kumo

Dokta A’ishatu Abubakar Kumo, kwararriyar malama ce da ta fara aikin koyarwa tun 1996 daga matakin firamare har ta kai sakandare. Yanzu kuma ta  zama

Ya kamata mata su koyi aikin likita  – Sabuwa Birnin Kudu

Hajiya Sabuwa Salihi Sulaiman Birnin Kudu fitacciyar ma’aikaciyar asibiti ce da ta yi  suna wajen kula da marasa lafiya a Babban Asibitin Birnin Kudu

Yadda muke kula da yara marayu a Jihar Bauchi – Hassana Arkila

Malama Hassana Arkila ’yar kasuwa ce kuma ’yar siyasa da ta rike mukamai da dama a Jihar Bauchi. A halin yanzu ita ce Shugabar Hukumar Kula da Marayu

Kada aikin gwamnati ya hana mata kula da iyalansu – Hajiya Amina Abdullahi

Hajiya Amina Abdullahi wacce ake kira da  Kaduna tsohuwar ma’aikaciya ce da ta yi ayyuka da dama tun a tsohuwar Jihar Kaduna zuwa Jihar Katsina kafin

Burina a daina samun mutuwar jarirai lokacin haihuwa – Mairo Rabi’u Sharif

Hajiya Mairo Rabi’u Sharif, sananniya ce kuma gogaggiyar  jami’ar kiyon lafiya a Jihar Sakkwato wadda ba ta da wani kudiri da ta sanya a gaba kamar ta