Fitattun mata

Fitattun mata

Burina in kafa babban kamfanin takalma nan da shekara 5 – Khadija Ahmed Malumfashi

Khadija Ahmed Malumfashi matashiyar ’yan kasuwa ce da ta kafa masana’antar takalma. A hirarta da Aminiya ta bayyana yadda ta fara da kuma burinta nan

Dalilin da na kafa Kungiyar Uwa Tagari – Maryam Mai Hange

Hajiya Maryam Adamu Mai Hange ita ce Shugabar Kungiyar ‘Uwa Tagari’ mace ce mai kazarkazar wajen neman ilimi da tallafa wa marayu ta hanyar  ba su tal

Dalilin da na kafa makarantar Al-Iman – Amina Shu’aibu

Hajiya Amina Shu’aibu ita ce Shugabar Makarantar Al-Iman da ke Yola. Mace mai tausaya wa marayu da talakawa don ganin sun samu ilimin addini da na bok

A koya wa yara yadda za su rike kansu a gaba – Hajara S. Abubkar

Hajiya Hajara Sani Abubakar ita ce Shugabar Otal din Zaranda da ke a Bauchi, tsohuwar malama a Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Tarayya da ke Bauchi,

Ina son in ga ’yan Arewa sun sake hada kansu – Farfesa Sandra Adamu Pankshin

Farfesa Ladi Sandra Adamu Pankshin ita ce mace ta farko da daga Arewa da ta kai matsayin Farfesar  rediyo da talabijin (Broadcasting). ’Yar Kyaftin Ad