Girke Girke

Girke Girke

Yadda ake hada jus din karas cikin sauki

Assalamu alaikum, tare da fatar ana cikin koshin lafiya. Kamar yadda mutum ke son cin abinci mai dadi, yakan so ya samu abun sha mai dadi da kayatarwa

Yadda ake hada ‘Fruity Zobo’

Assalamu alaikuma jama’a, yau na kawo muku yadda ake hada Fruity Zobo. Hadin Zobo ne na musamman da za a iya yi domin sha a gida ko taro ko kuma sayar

Yadda ake dahuwar kwai a cikin nama

Assalamu alaikum, barkanmu da sake haduwa da ku a cikin wannan fili namu na girke-girke. A yau na kawo muku yadda ake dahuwar kwai a cikin nama. Har i

Yadda ake hada ‘yogurt’ na gida (Home made Yogurt)

Madarar yogurt na daga cikin kayan sha masu lafiya da amfani a jikin dan Adam. Ana yin yogurt ne daga madara da sauran kayan hadi. Ana shan sa haka ba

Yadda ake faten tsaki da gyada

Assalamu alaikum uwargida yaya yara? Tare da fatar ana cikin koshin lafiya. Idan aka ambaci kalmar ‘fate’ nau’o’in fate da dama zai zo a tunaninmu. Ak