Girke Girke

Girke Girke

Yadda ake hada kosan ojojo

Barkanmu da warhaka uwargida. Ko kun san mene ne kosan ojojo? Wannan wani irin salon girki ne na kosan doya. Ana yin sa ne domin samun abin karyawa da

Yadda ake yin masar dankalin Turawa

Barkanmu da sake saduwa da ku Uwargida. Yaya yara? A yau na kawo muku yadda ake hada masar dankalin Turawa domin yin abin karyawa. Tare da fatan za a

Yadda ake girka alalen manja

Barka da warhaka Uwargida tare da fatan alheri kuma ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake hada alalen manja. Akwai hanyoyi da dama kan

Yadda ake dahuwar nikakkiyar kaza

Barkanmu da warhaka uwargida da fatan ana cikin koshin lafiya. Allah Ya sa haka amin. A yau na kawo muku yadda ake dahuwar nikakkiyar kaza. Wannan iri

Yadda ake sabon girkin kamoniya

Uwargida barkanmu da warhaka. Na san za a ce na taba girka kamoniya. Haka ne amma kuma wannan dahuwar daban take da wancan wadda ake sanya lemun tsami