Girke Girke

Girke Girke

Yadda ake girka ‘sweet and sour shrimps’

Barkanmu da warhaka Uwargida. Kamar yadda na saba fadi cewa idan ana girka abincin  Najeriya, yana da kyau a taba na wasu kasashe ba don komai ba

Yadda ake girkin ‘Chicken Curry’

Assalamu alaikum Uwargida tare da fatan ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku wani nau’in girki da idan aka yi tabbas za a samu canjin dan

Yadda ake yin miyar wake

Barkanmu da warhaka Uwargida tare da fatan ana cikin koshin lafiya kamar kullum. A yau na kawo muku yadda ake miyar wake. Wannan miyar al’adace

Masar dankali

 Barkanmu da sake haduwa uwargida a cikin wannan fili na girke-girke. Tare da fatan ana lafiya kuma ana gwada duk nau’o’in girke-girk

Girkin nadadden nama

Uwargida barkanmu da warhaka tare da fatan alheri da kuma fatan ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake girka nadadden nama. Yana da kya