Girke Girke

Girke Girke

Yadda ake miyar Alayyahu

Alayyahu yana kara jini, da saukar da sukari ga masu ciwon suga da kuma taimaka wa wajen narkar da abinci

Girkin Sallah na musamman

Yana da muhimmacin gaske mu dinga kokarin kyautata abinci, tare da canja shi lokaci zuwa lokaci. Kazalika lokutan bukukuwan sallah lokaci ne na sanya

Yadda Ake Shinkafar Lambu Da Miyar Kaza

Kayan lambu na taimaka wa garkuwar jiki yaki da cututtuka, da rage hadarin kamuwa da cututtukan siga, zuciya, da ciwon gabobi.

Yadda Ake Hada Lemon Na’a-Na’a Da Kokumba

Hada wadannan abubuwa biyu a waje guda ba karamin lafiya zai kara wa jiki ba

Yadda ake farfesun kan rago

Farfesun kan rago dadadden abincin marmari ne da ya zaga wurare daban-daban a fadin duniya kuma ake sha’awar shi. Bayan dadi a baki, farfesun na