Gizago

Gizago

Azumi: Mu yi kokari mu ribaci alheran da ke cikinsa

A ranar Litinin da ta gabata ce al’ummar Musulmin duniya suka fara Azumin Ramadan, daya daga cikin ginshikan Musulunci biyar. Kamar yadda kowace ibada

Abin da talakawa suke bukata daga sabuwar gwamnatin Buhari

A yau mun bayar da aron wannan fili ne ga dan kasuwa, dan gwagwarmaya kuma dan siyasa, Shugaban Rundunar Adalci ta Najeriya, kuma tsohon Shugaban Kung

Tawali’un Fafaroma da mutakabbirancin shugabannin Afirka

A ranar Alhamis din makon jiya ne Fafaroma Francis na 16 ya ba duniya mamaki lokacin da ya durkusa har kasa kamar mai sujuda ya sumbaci kafafuwan shug

Garkuwa da mutane: Gobara daga kogi! (3)

Bayan mun yi rubutu sau biyu kan matsalar garkuwa da mutane da ta zama alakakai kuma ruwan dare a jihohin da dama kuma ta fi ta’azarra a jihohin Zamfa

Garkuwa da mutane: Gobara daga kogi! (2)

Wannan hali na hadama da son samun komai a cikin gaggawa da kuma tara abin duniya ta kowane hali, ya shafi kowane bangare na rayuwarmu ya shafi kusan